Search -
Ni karama ce?: Labari cikin hotuna wanda Philipp Winterberg da Nadja Wichmann su ka wallafa (Hausa Edition)
Ni karama ce Labari cikin hotuna wanda Philipp Winterberg da Nadja Wichmann su ka wallafa - Hausa Edition Author:Philipp Winterberg ?Ni karama ce?? ? Tamia na cikin rashin tabbas sabo da haka ta ci gaba da tambayar duk dabbobin da ta hadu da su lokacin tafiyar ta. Daga karshe dai ta sami amsar da ta ba ta mamaki...